in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Canada a kasar Sin ya yi murabus
2019-01-27 17:19:35 cri
Jiya Asabar da yamma, firaministan kasar Canada Justin Trudeau ya sanar da cewa, ya riga ya bukaci jakadan kasar Canada dake kasar Sin John McCallum da ya yi murabus a ranar 25 da dare. Kuma ya amince da takardar yin murabus da John McCallum ya gabatar masa.

Amma, cikin sanarwar da ya fitar, bai yi karin bayani kan dalilin da ya sa ya nemi wannan bukata ba. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China