in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump zai gabatar da jawabi game da halin da kasa ke ciki
2019-01-24 16:11:22 cri
Jiya da dare ne shugaba Donald Trump na Amurka ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa, zai yi wa al'ummar kasar jawabi game da halin da kasa ke ciki a majalisar dokokin kasar, bayan da aka sake bude ma'aitakun tarayyar kasar.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China