in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin fasahar kide-kide na kasar Sin a kasar Zimbabwe
2019-01-23 15:45:26 cri

A ranar 22 ga watan Janairun da muke ciki, an yi wani bikin fasahar kide-kide na kasar Sin don murnar bikin bazara na Sinawa dake tafe, a Harare na kasar Zimbabwe, inda masu fasahar al'adu kimanin 20 da suka zo daga birnin Shanghai na kasar Sin suka gabatar da nune-nune masu kayatarwa. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China