in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin SPIC zai yi kokarin samar da lantarki da makamashi mai tsbta
2019-01-23 14:16:18 cri
Kamfanin zuba jari ga aikin samar da lantarki na kasar Sin (SPIC) ya sanar a kwanan baya cewa, daya daga cikin shirye-shiryensa na shekarar 2019 shi ne kara injunansa na samar da wutar lantarki da makamashi mai tsabta zuwa kaso 50, sa'an nan yawan wutar lantarki da ake samarwa ta injunan zai kai kaso 40 cikin 100. Idan kamfanin ya samu damar cika burinsa, zai zama kamfani na farko a kasar Sin wanda rabin injunansa na samar da lantarki suna amfani da makamashi maras gurbata muhalli. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China