in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar Sin ta doke Najeriya a wasan kusa da na karshe na kwallon kafar mata dake gudana a Meizhou
2019-01-18 11:10:43 cri
Kungiyar kwallon kafa ajin mata ta Sin, ta doke takwararta ta Najeriya da ci 3 da nema, a wasan da suka buga jiya Alhamis, a wani bangare na gasar dake gudana yanzu haka a birnin Meizhou.

Da wannan nasara, kungiyar ta Sin ta kai wasan karshe, inda kuma za ta buga wasan karshen da Koriya ta kudu, bayan da Koriyar ta doke Romania da ci 3 da nema a wasan kusa da na karshe. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China