in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Alkalan kotun ICC sun wanke tsohon shugaban Ivory Coast
2019-01-15 21:26:11 cri
A Talatar nan ce kotun hukunta manyan laifuffuka ta kasa da kasa ICC ta wanke tsohon shugaban kasar Ivory Coast Laurent Gbagbo kan dukkan laifukan yaki da na keta hakkin bil-Adama da ake tuhumarsa da aikatawa.

Bugu da kari alkalan kotun sun ba da umarnin a saki Ggabgbo mai shekaru 73 a duniya.

Haka kuma a yayin zaman kotun, alkalan sun wanke tsohon ministan matasa na kasar Charles Ble Goude kan dukkan cajin da ake tuhumarsa.

Gbagdo dai ya shugabanci kasar Ivory Coast ne daga shekarar 2000-2011.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China