in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin zai ziyarci Afirka
2019-01-11 19:45:48 cri
Bisa gayyatar da gwamnatocin kasashen UAE, da Masar, da Gini Ikwata, da Kamaru suka yi masa, manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping wato Yang Jiechi, zai ziyarci wadannan kasashe guda hudu, tsakanin ranekun 13 zuwa 19 ga watan Janairun da muke ciki, kana zai halarci taron koli na "makamashi na nan gaba na duniya" wanda zai gudana a kasar UAE. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China