in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta taya Rajoelina murnar lashe zaben shugaban kasar Madagascar
2019-01-09 20:22:29 cri
A Larabar nan ne kasar Sin ta taya Mr. Andry Rajoelina murnar lashe zaben shugabancin kasar Madagascar, bayan da kotun tsarin mulkin kasar ta ayyana shi, a matsayin wanda ya lashe sama da kaso 55 bisa dari, na jimillar kuri'un da aka kada a zaben kasar na watan da ya gabata.

Da yake gabatar da sakon taya murnar, yayin taron manema labarai da ya gudana a yau, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya ce "Muna taya Rajoelina murnar zama sabon shugaban Madagascar". (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China