Shugabannin kasashen Sin da Djibouti sun aike wa junansu sakon taya murna
2019-01-08 18:56:40
cri
A yau Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na kasar Djibouti Ismail Guelleh, suka aike wa junansu sakon taya murnar cika shekaru 40, da kulla huldar diplomasiyya tsakanin kasashen 2.(Bello Wang)