in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin shugaban kasar Sin zai halarci taron dandalin Davos
2019-01-07 19:10:24 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya furta a yau Litinin cewa, mataimakin shugaban kasar Sin Wang Qishan, zai ziyarci kasar Switzerland tsakanin ranekun 21 zuwa 24 ga watan da muke ciki, inda kuma zai halarci taron shekarar 2019, na dandalin tattauna tattalin arzikin duniya na Davos.

Zai gudanar da ziyarar ne bisa gayyatar da shugaban kasar Switzerland Ueli Maurer, da shugaban zartaswar dandalin tattaunawar tattalin arzikin duniya na Davos, Klaus Schwab suka yi masa. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China