in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin:An cimma nasarori a taron sauyin yanayi na MDD
2018-12-17 19:25:45 cri
A kwanakin baya ne, aka rufe taron kasashen da suka sanya hannu kan yarjejeniyar sauyin yanayi ta MDD, a Katowice na kasar Poland, inda aka zartas da wasu yarjejeniyoyi game da yadda za a aiwatar da "yarjejeniyar Paris", ta yadda aka samar da damar yin amfani da babbar yarjejeniyar, da kuma sanya kasashe daban daban su fara daukar takamaiman matakai a wannan fanni. Dangane da wannan batu, Madam Hua Chunying, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Sin, ta furta a yau Litinin cewa, an cimma nasarori daga dukkan fannoni a wajen taron, kana tawagar kasar Sin ta samar da babbar gudunmowa don tabbatar da ganin hakan ya wakana. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China