in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya jagoranci taron tattaunawa da nufin karbar karin shawarwari a fannin raya tattalin arziki
2018-12-13 20:23:41 cri

Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya jagoranci taron tattaunawa na kwamitin kolin jam'iyyar, da nufin karbar karin ra'ayoyi, da shawarwari, a fannin raya tattalin arzikin kasar Sin musamman daga wadanda ba 'yan JKS.

Xi Jinping ya jagorancin taron na ranar Talata, tare da gabatar da jawabi.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China