Shugaban kasar Sin ya komo Beijing
Yau Alhamis ne shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya komo birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, bayan kammala ziyararsa a kasashen Spaniya, Argentina, Panama, Portugal, gami da halartar taron koli karo na 13 na kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki ta G20 da ya gudana a Argentina. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku