in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An wallafa sharhin da shugaba Xi ya rubuta a jaridar Panama
2018-11-30 20:06:41 cri
An wallafa sharhin da shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya rubuta mai taken " Aiki tare domin cimma makoma guda" a jaridar La Estrella de Panama ta kasar Panama, gabanin ziyarar da shugaban na Sin zai gudanar nan da 'yan kwanaki a kasar. (Saminu Alhassan)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China