in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya yi kira da a dauki karin matakan dasa itatuwa masu kare rairayi a Arewacin Sin
2018-11-30 19:24:07 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya yi kira da a dauki karin matakan karfafa bunkasa aikin dasa itatuwa masu kare rairayi a arewacin kasar sa. Shugaba Xi ya ce akwai bukatar shafe tsawon lokaci ana daukar matakai, da gudanar da kirkire kirkire, wadanda za su karfafa, da gina tattalin arziki a wannan yanki na kasar.

Xi ya gabatar da kiran ne, yayin da ya yi jawabi game da aikin gina shingen gandayen daji uku a yankin Arewacin kasar.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China