in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Kasar Sin ya fara ziyarar aiki a Argentina tare da hakartar taron G20
2018-11-30 08:54:34 cri
A jiya Alhamis ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya isa Buenos Aires,babban birnin kasar Argentina don fara ziyarar aiki a kasar, inda kuma zai halarci taron kolin kungiyar G20 karo na 13.

Kasar Argentina dai ita ce, zangon shugaban na biyu a rangadin da zai kai Turai da yankin Latin Amurka, bayan ya ziyarci kasar Spaniya(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China