in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya halarci bikin maraba da zuwa da sarki Felipe na VI na kasar Spaniya ya shirya
2018-11-29 10:53:54 cri

A jiya ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin maraba da zuwa da sarki Felipe na VI na kasar Spaniya ya shirya masa a birnin Madrid, fadar mulkin kasar.

Xi Jinping da sarki Felipe sun kuma duba faretin girmamawa na sojoji da jerin gwanon dawaki da motoci.

Mazaunen birnin da Sinawa dake kasar Spaniya da ma'aikatan kamfanonin Sin dake kasar Spaniya sun rike tutar kasar Sin da ta Spaniya don nuna maraba da ziyarar shugaba Xi Jinping. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China