in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya yi jawabi ga manyan shugabannin majalisar dattijai da ta wakilai ta kasar Spaniya
2018-11-29 10:19:48 cri

A jiya ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yiwa wakilan majalisar dattijai da ta wakilan kasar Spaniya jawabi a birnin Madrid.

Xi Jinping ya jaddada cewa, Sin tana son kiyaye mu'amala a tsakanin manyan shugabannin kasashen Sin da Spaniya, da kara yin hadin gwiwa kan tunanin samun bunkasuwa da manyan tsare-tsare, da raya shawarar "ziri daya da hanya daya" tare.

Daga bisani Xi Jinping ya ziyarci dakin karatun majalisar dattijai bisa rakiyar shugaban majalisar dattijai da ta wakilan kasar. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China