in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Baitulmalin kasar Amurka ya sanar da sanya takunkumi kan wasu kamfanoni da mutane 9 da suke da nasaba da Iran da Rasha
2018-11-21 15:53:15 cri

Baitulmalin kasar Amurka a jiya Talata, ya sanar da sanya takunkumi ga wasu kamfanoni da mutane masu zaman kansu 9 na kasashen Rasha da Iran, a sakamakon tuhumarsu da samar da man fetur ga gwamnatin Syria.

Bisa ga dokokin Amurka, za a haramtawa wadannan kamfanoni da mutane yin amfani da kadarorinsu da ke cikin Amurka, tare da hana al'ummar kasar yin ciniki da su. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China