in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta bude bikin nune-nune kan manufarta ta gyare gyare da bude kofa
2018-11-13 15:51:14 cri

Kasar Sin ta bude wani katafaren bikin yau Talata a nan birnin Beijing, domin bikin cika shekaru 40 da fara aiwatar da manufarta ta bude kofa ga kasashen waje da gyare-gyare a cikin gida.

Zaunannen mamba a hukumar kula da harkokin siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS, kuma mamba a sakatariyar kwamitin tsakiya na jam'iyyar, Wang Huning ne ya ayyana bude bikin a gidan adana kayayyakin tarihi na kasar Sin da safiyar yau Talata. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China