in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jirgin saman Lion Air yayi hadari a gabar tekun yammacin Indonesia masu bincike da aikin ceto na cigaba da aiki
2018-10-29 15:35:20 cri
Masu abincike da aikin ceto na cigaba da aikinsu bayan da wani jirgin saman fasinja na kamfanin Lion Air na kasar Indonesiya yayi hadari a yammacin tekun Indonesia a yau Litini, Muhammad Syaugi, shugaban tawagar masu binciken da aikin ceton ya tabbatar da hakan.

Jirgin saman wanda ke dauke da fasinjoji 189 ya fado kasa ne a daidai yankin Karawang dake yammacin lardin Java na kasar Indonesiya, jim kadan bayan da ya kama hanyarsa ta zuwa birnin Jakarta. (Ahmad)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China