Yau Laraba a jami'ar Renmin dake birnin Beijing, aka yi wani muhimmin taron dandalin tattaunawa mai suna Wanshou Forum, wanda ya samu halartar kwararru da masana da jami'an gwamnatocin Sin da kasashen Afirka, don maida hankali kan yadda za'a karfafa hadin-gwiwar Sin da Afirka wajen yaki da talauci da fatara. Bari mu tuntubi wakilinmu Murtala Zhang dake wajen, don jin karin bayani.
181024-Murtala
|