in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta harba sabbin nau'ikan tauraron dan adam
2018-10-09 15:06:21 cri

Kasar Sin ta yi nasarar harba sabbin nau'ikan tauraron dan adam biyu zuwa sararin samaniya daga cibiyar harba tauraron dan adam ta Jiuquan dake yankin arewa maso yammacin kasar Sin.

Sabbin tauraron dan adam din, dukkanninsu bangare ne na dangin samfurin tauraron dan adam na Yaogan-32, wanda aka harba su da na'urar harba tauraron dan adam ta March-2C da misalin karfe 10:43 na safe agogon Beijing. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China