in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tarayyar Afrika ta gamsu da zaben shugaban kasa a Kamaru
2018-10-08 13:34:38 cri
Tarayyar Afrika (AU), ta ce ta gamsu da yadda zaben shugaba kasa a Kamaru ya gudana a jiya Lahadi.

Shugaban tawagar masu sa ido kan zaben daga AU, Kwesi Ahoomey-Zanu, ya shaidawa manema labarai cewa, sun amince zaben ya gudana yadda ya kamata, kuma sun gamsu.

Ya ce ba shi da cikakken rahoton nazari kan yadda zaben ya gudana, amma daga bayanan da ya samu, zai iya cewa yanayin bai yi kyau sosai ba a yankunan dake da rinjayen masu amfanin da Turancin Ingilishi. Amma duk da haka ya amince da yadda aka gudanar da shi. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China