in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sama da mutane 50 sun rasu sakamakon gobarar tankar mai a jamhuriyar dimokaradiyyar Congo
2018-10-06 20:47:53 cri
Mahukuntan jamhuriyar dimokaradiyyar Congo, sun ce sama da mutane 50 ne suka rasu, sakamakon gobarar da ta kone wata tankar dakon mai, a kauyen Mbuba dake lardin Kongo na tsakiyar kasar.

Lardin Kongo dai na yamma da birnin Kinshasa, fadar mulkin jamhuriyar dimokaradiyyar Congo. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China