in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka ta fidda sabuwar manufar yaki da ta'addanci
2018-10-05 16:07:23 cri
Jiya Asabar, gwamnatin kasar Amurka ta fidda sabuwar manufar yaki da ta'addanci. Mai ba da shawara ga shugaban kasar Amurka kan harkokin tsaron kasa John Bolton ya bayyana cewa, sabuwar manufar za ta fi mai da hankali ne kan kiyaye tsaro cikin gida, yin rigakafin kaiwa Amurka hare-hare, da kuma rage asarar da za a yi idan aka kai hari a kasar.

Wannan ita ce manufar yaki da ta'addanci da kasar AMurka ta fidda karo na farko tun shekarar 2011. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China