in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Adadin wadanda suka mutu a girgizar kasa da tsunami a Indonesia ya kai 1,407
2018-10-03 19:16:33 cri
Bayanan da hukumar bada agajin gaggawa ta kasar Indonesia ta sanar a yau Laraba na nuna cewa adadin mutanen da suka rasa rayukansu a tagwayen girgizar kasa da igiyar ruwa ta tsunami da suka afkawar kasar ya kai 1,407. (Ahmad Fagam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China