in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ambaliyar ruwa ta halaka mutane 42 a Jamhuriyar Nijar
2018-09-30 16:41:45 cri
Ofishin kula da harkokin jin kai na MDD dake Jamhuriyar Nijar ya fada a jiya Asabar cewa, ambaliyar ruwa da ta afkawa kasar Nijer ta shafi mutane sama da dubu dari 2, baya ga wasu mutane guda 42 da suka rasa rayukansu sakamakon wannan bala'i.

Tun bayan da aka shiga watan Yuni, ake ta samun ruwan sama mai karfi a wurare daban daban na kasar ta Nijar, lamarin da ya haddasa ambaliya a wasu sassan kasar. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China