in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan mutanen da suka rasu sakamakon girgizar kasa da ambaliyar ruwa a Indonesia ya kai 384
2018-09-29 20:27:54 cri
Adadin wadanda suka rasu sakamakon girgizar kasa da ambaliyar ruwa mai karfi a lardin Sulawesi na tsakiyar kasar Indonesia ya kai mutum 384, yayin da adadin wadanda suka jikkata ya kai 540.

Hukumar shawo kan bala'u ta kasar ta fidda sanarwa a Asabar din nan, wadda ke tabbatar da aukuwar wannan ibtila'i. A jiya Juma'a ne dai girgizar kasar mai karfin maki 6.0, da mai karfin maki 7.4 da mai karfin maki 6.1, tare da ambaliyar ruwa mai karfi, ta aukawa lardin na Sulawesi.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China