in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manoman kasar Sin sun yi murnar bikin girbin amfanin gona na farko
2018-09-24 15:15:53 cri
A jiya ne manoma a sassa daban-daban na kasar Sin suka yi bikin murnar gibin amfani gona na farko. Bikin yana daya daga cikin tsarin kalandar gargajiyar kasar Sin 24, kuma ya kan fado ne a tsakanin ranakun 22 zuwa 24 ga watan Satumba, lokacin da manoman kasar ke girbin amfani gona.

Don haka, ana daukar ranar a matsayi mai muhimmanci ta manoma za su yi murnar girbin amfani gona a farkon wannan shekara.

Manoma a sassa daban-daban na kasar Sin ne suka shirya bukukuwa kamar gasar nuna kwarewa da baje kolin kayayyaki da sauransu domin murnar wannan rana.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China