in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin abokiya ce da za ta taimakawa Zambia neman ci gaba, in ji shugaban Zambia
2018-09-22 21:12:10 cri
Shugaban kasar Zambia Edgar Lungu ya bayyana cewa, kasar Sin abokiyar hadin gwiwa ce ta kasar Zambia a dukkan fannoni, kuma shirin samar da ruwa na Kafulafuta da bangaren kasar Sin ta zuba jari, ta kuma ba da taimakon ginawa, zai tallafawa dukkanin al'ummomin kasar Zambia.

Shugaba Lungu ya bayyana haka ne a yayin bikin fara aiwatar da aikin samar da ruwa na Kafulafuta da aka yi a lardin Copperbelt na kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China