in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta bukaci Amurka ta janye takunkumai kan dakarun sojin ta
2018-09-21 21:01:28 cri
A Juma'ar nan ne ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ta bukaci Amurka da ta gyara kuskurenta, ta kuma janye takunkumai da ta kakabawa rundunar sojin kasar.

A ranar Alhamis ne ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka, ta bayyana shirin kasar na kakaba takunkumai ga sashen samarwa, da bunkasa kayan aiki na hukumar koli ta ayyukan sojin kasar Sin, da kuma daraktan sashen, tana mai zargin Sin da karya dokokin gwamnatin tarayyar kasar, dokokin da ke sanya Amurkan daukar matakai masu tsauri. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China