in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka ta ce sai Koriya ta arewa ta lalata makamanta na Nukiliya kafin ta bayyana nata matakin
2018-09-21 14:55:09 cri
Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta ce sai Koriya ta arewa ta lalata makamanta na nukiliya kafin ta bayyana matakin da za ta dauka a nata bangaren.

Da aka tambaye shi game da bukatar da Koriya ta arewa ta gabatar a baya-bayan nan yayin ganawarta da takwararta ta Kudu, ko kuma matakan da Amurka za ta dauka wadanda suka dace da lalata makamanta na nukiliya, sai kakkakin ma'aikatar ta Amurka Heather Nauert, ta ce babu wani abu da zai faru idan har arewar ba ta lalata makaman ba, domin lalata su shi ne abun da ya kamata a fara yi. (Fa'iza Musatpha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China