in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rufe taron dandalin hakkin dan Adam na Beijing
2018-09-19 18:56:59 cri
A yau Laraba, an rufe taron dandalin hakkin dan Adam na Beijing na bana, wanda cibiyar nazarin hakkin dan Adam ta kasar Sin, da gidauniyar kare hakkin dan Adam ta kasar Sin, suka shirya.

Taken taron shi ne "kokarin kau da talauci don kafa al'umma mai makomar bai daya a duniya". (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China