in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya kulla wasu yarjeniyoyi da kamfanonin kasar Sin
2018-09-10 13:43:34 cri

Shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPC Dr. Maikanti Kachalla Baru ya halarci taron kolin FOCAC na Beijing 2018, kana ya jagoranci kamfanin na NNPC wajen sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi da wasu kamfanonin kasar Sin don gudanar da ayyukan shimfida bututun iskar gas a tarayyar Najeriya, wannan na daga cikin burin da bangarorin biyu ke dashi na zurfafa mu'amalar ciniki da tattalin arziki tsakaninsu. A zantawarsa da wakilin sashen Hausa na gidan radiyon kasar Sin CRI, Dr Maikanti yayi karin haske.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China