in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya gana da shugabannin wasu kasashen Afirka
2018-09-05 20:44:14 cri
A yau Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da jagororin wasu kasashen Afirka, wadanda suka halarci taron koli na dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka na bana a nan birnin Beijing. Shugaba Xi ya gana da shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, da na Guinea-Bissau Jose Mario Vaz.

Kaza lika shugaban na Sin ya zanta da firaministan kasar Tunisia Youssef Chahed, da na Sao Tome da Principe Patrice Trovoada.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China