in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabar asusun raya Sin da Afirka ta ce ya kamata a yi amfani da fasahohin Intanet don kyautata sana'o'in gargajiya
2018-09-04 14:55:02 cri

A wajen taron shugabannin kamfanonin Sin da Afirka karo na shida da aka yi yau Talata a birnin Beijing, shugabar asusun raya Sin da Afirka ko kuma CADFund a turance, Madam Yang Baohua ta ce, akwai kyakkyawar makoma dake tattare da karfafa hadin-gwiwa ta fuskar masana'antu tsakanin Sin da kasashen Afirka, al'amarin da ba inganta kwarewar kasashen Afirka wajen samun bunkasuwa kawai zai yi ba, har ma da taimakawa kasar Sin wajen yin gyare-gyare gami da kyautata masana'antunta. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China