in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#FOCAC# Kasar Sin za ta taimakawa Afirka wajen raya ayyuka 50 na samun ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba
2018-09-03 17:38:00 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, nan da shekaru uku masu zuwa, kasar Sin za ta taimakawa Afirka wajen raya ayyuka 50 na samun ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba da masu kiyaye muhalli. Kuma za ta mai da hankali kan yin hadin gwiwa da cudanya tare da Afirka a fannonin sauyawar yanayi da teku da shawo kan kwararowar hamada da kiyaye dabbobi da tsirrai. Sa'an nan za ta sa kaimi ga gina cibiyar hadin kan Sin da Afirka ta fuskar muhalli, da ma raya cibiyar gora ta bangarorin biyu, a kokarin taimakawa Afirka wajen raya sana'ar gora. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China