in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#FOCAC# Xi Jinping:An cimma gaggaruman nasarori a shirye-shirye goma na hadin gwiwar Sin da Afirka
2018-09-03 17:22:36 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Litinin ya bayyana a nan birnin Beijing cewa, tun bayan taron kolin dandalin hadin kan Sin da Afirka FOCAC da aka gudanar a shekarar 2015 a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu, kasar Sin ta aiwatar da manyan shirye-shirye goma na hadin gwiwar Sin da Afirka kamar yadda ta alkawarta, ta kuma cika alkawarinta na samar da kudin tallafi na dala biliyan 60, a yayin da aka gama gina hanyoyin dogo da na mota da dama, baya ga wasu da har yanzu ake kan ginawa. Baya ga haka, sassan biyu na aiwatar da hadin gwiwa a fannonin kimiyya da ilmi da kiwon lafiya da saukaka fatara da sauransu. (Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China