in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Zhanshu ya gana da wasu shugabannin kasashen Afirka
2018-09-03 10:30:31 cri
A jiya Lahadi 2 ga watan Satumbar nan ne, daya bayan daya ne shugaban kwamitin majalisar dokokin jama'ar kasar Sin Mr. Li Zhanshu, ya gana da shugaba Teodoro Obiang Nguema Mbasogo na Guinea Equator, shugaban kasar Namibiya da Hage Geingob, da kuma firaministan kasar Habasha Abiy Ahmed, wadanda suka iso nan kasar Sin, domin halartar taron kolin dandalin hadin kan kasashen Sin da Afirka FOCAC. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China