in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya gana da takwaransa na kasar Djibouti
2018-09-03 13:31:19 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na kasar Djibouti Ismail Omar Guelleh a jiya Lahadi a nan birnin Beijing.  Bayan shawarwari tsakanin su, shugabannin biyu sun kuma ganewa idanunsu sanya hannu kan wasu takardun hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu. (Sanusi Chen)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China