in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Darajar Asusun raya Sin da Afirka ya kai dallar Amurka biliyan 10
2018-09-01 21:11:41 cri
Bisa rahoton da Asusun raya Sin da Afirka ya bayar, darajarsa ya kai dallar Amurka biliyan 10.

Haka kuma, ya zuwa yanzu, Asusun ya tsai da kudurin zuba jari sama da biliyan 4.6 kan ayyuka kimanin 90 da za a yi a kasashen Afirka 36. Kuma wadannan ayyuka sun hada da gina ababen more rayuwa da raya ayyukan noma da harkokin makamashi da dai sauransu. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China