in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin da Ghana za su kara kyautata dangantakarsu
2018-09-01 16:15:19 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana a yau Asabar da takwaransa na Ghana, Nana Akufo-Addo, inda shugabannin suka amince da kara kyautatuwa da karfafa dangantakar dake tsakanin kasashensu.

Shugaba Akufo-Addo, ya zo kasar Sin ne don ziyarar aiki da halartar taron koli na dandalin tattaunawar Sin da Afrika da zai gudana a nan birnin Beijing daga ranar 3 zuwa 4 ga wannan watan. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China