in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya gana da takwarorinsa na Seychelles da Benin da Malawi da Liberia da Guinea
2018-09-01 15:12:03 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana a yau Asabar, da takwarorinsa na wasu kasashen Afrika, gabanin taron koli na dandalin tattaunawar Sin da Afrika na bana,wanda za a yi a nan birnin Beijing, a farkon mako mai kamawa.

Shugabannin kasashen Afrikan sun hada da Danny Faure na Seychelles da Patrice Talon na Benin da Peter Mutharika na Malawi da George Weah na Liberia da kuma na Guinea Alpha Conde. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China