in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya gana da wasu shugabannin Afirka
2018-08-31 19:08:29 cri

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou da takwaransa na Kamaru Paul Biya da na Sudan ta kudu Salva Kiir, gabanin taron kolin dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka(FOCAC) na shekarar 2018 da za a gudanar a nan birnin Beijing,fadar mulkin kasar Sin.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China