in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Ghana da Masar da Jamhuriyar Congo da Afrika ta Kudu za su kawo ziyara kasar Sin
2018-08-31 13:27:23 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya sanar a yau Juma'a cewa, Shugaban Ghana Nana Akufo-Addo da na Masar Abdel-Fattah al-Sisi da na Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa da na Jamhuriyar Congo, Denis Sassou Nguesso, za su ziyarci kasar Sin don halartar taron koli na dandalin tattaunawar Sin da Afrika.

Shugabannin za su zo ne bisa gayyatar da Shugaban Kasar Sin Xi Jinping ya yi musu, inda ziyarar tasu za ta fara daga yau 31 ga wata zuwa 9 ga watan Satumba. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China