in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Saliyo sun lashi takwabin zurfafa akalar dake tsakaninsu
2018-08-30 21:05:10 cri
A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da takwaransa na kasar Saliyo Julius Maada Bio a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda shugabannin biyu suka amince su zurfafa hadin gwiwar manyan tsare-tsare dake tsakanin kasashen biyu.

Shugaba Bio dai na ziyarar aiki ne a nan kasar Sin kana zai halarci taron kolin hadin gwiwar Sin da Afirka (FOCAC) na shekarar 2018 da za a bude a mako mai zuwa a nan birnin Beijing. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China