in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Domin kowa ya sa rai ga kyakkyawar makomarsa
2018-08-30 13:41:42 cri

Zhang Yu, wanda ya tafi Afirka don aiki a shekarar 2011. Ya taba zama malamin koyarwa a kwalejin Confucius ta Jami'ar Khartoum ta kasar Sudan da kwalejin Confucius ta Jami'ar Kenyatta ta kasar Kenya daga shekarar 2011 zuwa ta 2014. Daga baya ya fara aiki a rukunin gina layoyin zirga-zirga na kasar Sin. A watan Yuli na shekarar 2014, an tura shi zuwa kasar Kenya don kula da aikin shimfida layin dogo da ke tsakanin Mombasa da Nairobi.

A cikin labarin da rubuta, ya ce, "Ni ne na ganam ma idanuna kan yadda aka shimfida layin dogo a kai a kai, har zuwa lokacin kaddamar da amfani da layin a babban filin ciyayi na Afirka. Abokaina kan fada min cewa, 'na yi kishinka sosai'. Lallai komai na canjaza sannu a hankali, wanda ya canza shakkun da aka nuna kan aikin a farkon kaddamar da shi, kuma na samu karuwa sosai sakamakon aikin. Babu tafiya, babu budewar ido. Ina an ji tsoron wahala, to ta yaya za a iya samun girbi."

layin dogo tsakanin Mombasa da Nairobi

1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China