in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta taimaka wajen horas da matasan Afirka fasahohin aikin gona
2018-08-29 21:12:39 cri
Kimanin matasan Afirka 30 daga kasashen nahiyar kimanin 20 ne suka halarci shirin samun horo na mako guda na dandalin shugabannin matasa da shawarar ziri daya da hanya daya ta shafa.

Shirin wanda cibiyar hadin gwiwar kasashe masu tasowa a fannin aikin gona da jami'ar koyar da ilmin aikin gona ta kasar Sin da ofishin MDD mai kula da hadin gwiwar kasashe masu tasowa suka kaddamar, zai horas da matasan ne kan jerin darussa da kai ziyara gonaki a birnin Shenyang dake yankin arewa maso gabashin kasar Sin da kuma musayar ra'ayoyi tsakanin mahalarta taron. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China