in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya bukaci matasa da su shiga a dama da su wajen gina makomar bai daya ga daukacin bil-Adama
2018-08-29 19:49:58 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ta yi kira ga matasa da su shiga a dama da su cikin aikin gina shawarar ziri daya da hanya daya, tare da goyon bayan hadin gwiwar Sin da kasashen Afirka, kana su ba da gudummawarsu wajen gina al'umma mai kyakkyawar makoma ga daukacin bil-Adama.

Xi ya bayyana hakan ne jiya Talata, lokacin da yake ba da amsa ga wasikar da mahalarta dandalin matasa na kasa da kasa game da kirkire-kirkire da al'adu wadanda hanyar siliki ta tsara, taron da ya gudana a biranen Changsha da Nanjing a watan Mayu. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China